
*DUNIYAR SIRRIN MA'AURATA*
✎ sirrin rike miji
■ *RAGE KIBA DA TUMBI* □□
Ga masu dama da kiba ko tumbi wannan hadin na musamman ne wanda idan har kika hada shi to koda kina da kibarki zata a ganki kina aikace-aikace.
◆ garin hulba
◆ ganyan na'a-na'a
◆ garin kanunfari
◆ zuma
◆ lemun tsami
◆ garin farin kwalli
◆ man na'a-na'a
Ki hade wadannan ganyen guri daya ki tafasa ki sami farin kwalli dunkulen zaki saka a ciki, idan ya kai kamar minti(5) sai ki cire,sannan ki saka zuma a cikin ruwan sha, ki samu na'a-na'a ki rinka shafawa TUMBI zai ragu insha Allah
Inda kuma ana son rage kiba ne za'a rinka zuba lemun tsami a ciki...
✿▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒✿
*✎ Public · in sirrin rike miji*
*MAGANIN TABO A JIKI*☆☆
Ki samu khai babban cokali daya sai ki hada da ruwa Kofi biyu ki tafasa bayan ya huce sai a rinka shafawa a jiki da fuskar
☆☆���*MAGANIN NANKARWA*★★★
( strech mark)
Nankarwa shine irin wannan zanen da yake fitowa a cikin mace da zaran ta fara haihuwa ko kuma in tayi kiba
A ciki mace ya kan fitowa ya sanya fatar cikin duk ta yamuste
ana amfani da man dodon kodi a shafa a ciki,yana gyara fatar ciki ta koma kamar ba ta haihu ba
2
● man kadanya
● man zaitun
● Lemun tsami
Ki hada man kadanya da man zaitun guri daya, ki matsa lemun tsami a kai, amma ba da yawa ba,ki matsa sosai sannan sai ki dinga sharewa ki yawaita yi
3
Ana shafa zuma farar saka da daddare, idan zaki kwanta barci da safe sai ki samu ruwan dimi ki wanke.
```・ Rage kiba da tumbi・ ```
Mata da dama ba su son kiba da tumbi, wannan kuma ba komai yake jawo shi ba sai haihuwa da wadansu matsalolin.
Galibi, maza ba su cika son masu kiba ko tumbi ba.
Amma akwai hanyoyin gyarawa. ‘Yan’uwa, za a iya gwada wannan hadin domin biyan bukata:
➽. Garin hulba
➽. Ganyen na’a-na’a
➽. Garin kanamfari
➽. Zuma
➽. Lemon tsami
➽. Farin kwalli
➽. Man na’a-na’a
Za a hade wadannan ganyen guri guda, a sa mi farin kwalli dunkullale, za a saka a ciki, idan ya kai kamar minti biyar sai a cire
No comments