identity verify, sunfitardashi ne ta dalilin yadda pin baya zuwa ma mutane sakamakon yadda ake amfani da wrong adresss,
Sunason pin adress dinsa kasa to shine sukeso sugani agurin identity verify dinka domin sutabbata pin adress dinda kasaka daidai ne,
To amma duk inda kasaka Expecially kamar kano pin yana zuwa dawuri, indai kasan pin dinka zaizo to shinekan baa bukatan kayi wancan verify din, haka kuma koda pin dinka bazaizo ba shima badole bane sai kayi identity verify,
Akarshe koda mutum yanaso yabi ka idarso akan wannan identity verify din to ga abinda ake bukata wanda indai kayishi to zaiyi normal babu matsala,
Details din Pin Address dinda kasaka harzuwa matakinda akaimaka notification din pin verification to yazamana
Details din
National id card dinka shima dayane da details dinda kasaka a pin details adress, to inyazama komai daidaine kanasawa sai kajira. Inkuma ba daidai bane to shine zai iya zama sanadiyyar lalacewar adsense dinka
No comments