AMMAFANIN AGWALUMA A JIKIN DAN ADAM...

Share:

Tabbas lafiya itace uwar jiki ,kuma kowa ya kwana lafiya shine yaso hakan.
Akwai wasu tarin yayan itatuwa dake da tarin alfanu sannan kuma basu da wata illa ga jikin dan adam.sai dai mutane da dama basu saniba don haka muka lalubo maku wasu daga cikin amfanin agwaluma.
1-Agwaluma na magance zazzabin maleria mai nacivko wanda baijin magani.binkicen da aka wallafa a kundin BMC complementary and alternative medicine ya bayyana cewa wannan magani ka iaya zama sabuwar hanyar magance zazabin duba da rashin nasarar da ake samu da sauran nauikan magunguna.

2-Agwaluma dai na dauke da sinadarin vitamin C ,wanda keda matukar amfani a jikin dan adam

3-Agwaluma na da matukar amfani ga mai dauke da juna biyu wajen tsayarda amai da jiri wanda juna biyu ke haifarwa.

4-sannan.idan mutum bayaso yayi kiba mara musali sannan yana bukayar sinadarin gyaran idanu da zuciya.to agwaluma na taimakawa matuka wajen cimma nasara.

5-sanna tana taima kawa matuka wajen samun baci cikin kwanciyar hankali.da kuma tage ciwon gabobin jiki......

KULA DA LAFIYA SHINE JARIN MU

No comments