Lokacin da mace ke shayarwa. Ni'ima na iya daukewa kwanaki kadan kafin fara al'ada. Ni'ima na daukewa a sanadin shaye shaye. Ni'ima na daukewa wasu daga cikin amare. Ni'ima na daukewa idan namiji bai yi wasanni da matarsa ba kafin jima'i. Ni'ima na daukewa wasu masu juna biyu. Ni'ima na daukewa wasu matan bayan sun haihu. Ni'ima na daukewa a sadin kunci da damuwa ko tsoro. Ni'ima na daukewa yayinda aka kamu da kwayoyin cuta. Ni'ima na daukewa ga masu ciwon suga. Ni'ima na daukewa ga masu yawan shan kwayoyin hana daukar ciki. Ni'ima na daukewa yayinda mace ke cikin halin gajiya.
No comments