YADDA ZAKI KARAWA NONUWANKI GIRMA DA KANKI
Assalamualaikum yan uwa Barkanku da kasancewa dani acikin shirinmu na gyaran jiki wanda ni admin maijidda bello ✍️ nasaba kawo muku.......
Fatan alkairi agare ku masoya Allah ubangiji ya hadamu a gidan aljanna dauwamammiya 🙏
Topic: GYARAN NONO WATO HANYOYIN DAZAKIBI KIKARAWA KANKI NONO
to kowacce macece da irin nononta wasu nasu yanada girma wasu kuma kanana
To masu kanann nonuwa
Idan Allah yabaki karamin nono
Kuma oga yana yawan complained akan kankantar su to yar uwa karki daga hankalinki ki kwantar da hankalinki kikuma sa aranki insha Allah idan kikai wannan hadin zaa dace 👏
Wannan hadi is not magic abubuwan da ake bukata
1- man zaitun karamin kofi 1
2- yayan hulba cikin hannu daya darabi ko rabin kofi
3- yayan habbatussauda shima rabin kofi ko cikin hannu daya darabi
YADDA AKE HADAWA ☺️
From admin maijidda Bello ✍️
@ 💐💐💐 SIRRIN YA NACE WHATSAPP GROUP 💐💐💐
kisamu kwano ko karamar tukunya mai kyau ki dora akan wuta
Saiki zuba man zaitun din aciki
Idan yayi zafi kadan saiki zuba yayan hulba acikin man saiki juya saiki kara zuba yayan habbatussauda shima acikin man saiki sa cokali ki kita juyawa harna tsawon minti 20 saiki sauke
Kibarshi ya huce
Idan ya huce saiki dauko abin tace shayi ko dai rariya ki tace man acikin roba saiki samu wata yar roba mai kyau ko kwalba koda ta magani ce ki wanke kigoge saiki zuba man aciki kirufe
Admin maijidda Bello ✍️ fatan alkairi masu Karatu
YADDA ZAKI AMFANI DASHI
Massage 💆 your Brest with the oil for 20 minutes do this for 3 weeks before sleeping yar uwa zaki sha mamaki saiki sa bra wadda ta matseki sosai --------
Notice = you can store the oil for a month zaki iya yi dayawa ki akiye harna tsawon kwanaki idan ya miki kuma zaki iyayi dayawa ki zuba a kwalabe kidinga siyarwa kinga shikenan kinsamu sanaa
Idan ya karbeki sosai zakiga saka mako cikin sati 2
Visible differences could be seen after 2 weeks
This is miracle oil and works like magic you a tighten bra to tight your Brest after massage 💆
Fatan alkairi masoya
Idan kika gwada yayi miki
Basaikin gode min ba
Kiyimin addua tare da fatan alkairi
No comments