› KUKAN KURCIYA GAREKU YAN MATA
KUKAN KURCIYA" !!! ==== ==== ==== ==== ***RAYUWAR DIYA MACCE!!*** *** *** *** Wata rayuwace me kankani lokaci, daga sanda macce tacika shekara (17) To awannan lokacin ne zakaga samari sunyi mataca kowa dai *** *** Ina sonki !!! Ina sonki !!! Ina sonki !!! *** *** *** kuma bakowane yakesonki dan Allah ba, Acikin samarinki xaki'iya gane waye nakirki idan kema takirkice, *** Tara samari baya daya dagacikin tarbiya ta diya macce, Mata suna mantawa da cewa su amanace agun iyayensu, Kuma sunyarda dakene shiyasa sukabaki amanar kanki, *** *** Kuma kusani ku mata WLH duk maccenda taci amanar iyayanta WLH sai sunyi Shari'a agaban ubangiji, Dan haka mata ina bamu shawara da kukiyaye mutuncin kanki, da kuma mutucin iyayenki dana "ya "yan da xaki haifa, *** *** *** Kuma babban abin haushinma shine, Duk yawan masoyan nan naki Daga sanda kika kai shekara (25) *** Duk wani mai zuwa yana miki dadin baki, yana miki kalamai zai gudu yabarki, Sbd lokacinki ya wuce, kina kallo yaje ya samu wata sabuwar jiki, ke kuma ya riga da ya gama dake, *** *** Musamman ma idan kinyi wautar bashi kanki, Waike kina gudun bata masa rai, *"*"* HAKIKA WANNAN ITACE BABBAR WAUTA, wanda ayanzu mata sukeyi, ALLAH YA KAREMU, *** *** Dan haka tunyanxu kiyi amfani da lokacinki, kuma idan kikasamo saurayi mai sonki wanda shi akullum burinsa shine kizamo mace ta gari, *** Kuma yana iyakar kokarinsa wajen gayamiki gaskiya, To kiyi hakuri dashi kirike shi sosai domin wannan shine masoyinki na gskya, *** Sannan kuma kirike
No comments