budurci na gidan miji na
Daure ka/ki turawa wani koda baza ka samu damar karantawa ba burin mu ya isa gurin iyayen mu 🙏🏻
Assalam alaikum 'yen uwa musulmai dan ALLAH duk wanda yasamu wannan sako yayi kokarin turawa gaba har ALLAH yasa iyayen mu suji koda labari ne agun wasu, ba na rubuta ko dan tozarta wasu iyayen bane, na rubuta ne dan abi mana hakkinmu budurci na gidan miji naanan yakamata nasauke sa, a gaskiya iyayen mu na yanzu basa mana adalci ko kadan, mun kasance masu son aure amman sai suce semun gama karatu,kuma lokacin su wasu basu mayi karatun ba sukayi auren su, wannan shi ne babban kuskuren da ake samu, wallahi duk wanda danta ko 'yarta ta lalace ita tagadama da bata yi maganin matsalar tun daga farko ba, tun ice yana danye ake kokarin lankwasa sa kafin ya girma ya bushe. ana samun babban kuskuren da ku kuke sa mu, ana barin mu muna tafiya karatu ba asan me muke ji ba. ba asan me muke kallo ba. ba asan me muke yi ba, ba asan me muke ji ba. ba asan su waye malaman mu ba, balle kawayen mu. ana cutar da mu wanda hakan yasa muke samun matsaloli na kallon xvideos da sex pics wanda hakan yake sawa muce zamu gwada muji dadin. wallahi iyaye kuji tsoron ALLAH ku taya mu rike mutuncin mu, amana aka baku mu kafin ranar da za ku kai mu gidan mazajen mu, kuna jawo mana zunubai, ganin munsamu duniya dan muyi
Gsky hakan nada kyau sosai
ReplyDeleteYayi kyau
ReplyDeleteOk
ReplyDelete