SIRRIN JIMA'I Jima'i shine tushen jin daɗin rayuwar aure!

Share:


Jima'i shine tushen jin daɗin rayuwar aure!
&
&
&
&
&
&
&
Ko shakka babu tushen jin dadi a rayuwar miji da
mata shine saduwar su da juna ta
hanyar JIMA,I
Soyayya da rahama sune babban jigon da
yake rike aure to amma ba zasu zamo masu
dorewa ba har sai miji ya kasance mai biyan
bukatar matarsa ta bangaren SADUWA.
Lallai mata suna son lafiyayyen namiji wanda
zai kashe kishirwar da ke damunsu, to irin
wannan namiji da yake da kwazo shi ne abin
Alfahari a wurin mata, kuma shine mafi
soyuwa a wurinsu.
To sai dai wasu mazan suna ganin wai yawan
SADUWA. shine abin burgewa amma
ko kadan abin ba haka yake ba, domin sau
da yawa wani mijin zai kusanci matarsa sau
da yawa a dare daya amma kuma bai gamsar
da ita.
Yayin da kuma wani mai gidan zai iya gamsar da
iyalinsa a saduwa daya.
TO ME YAKE KAWO HAKA?
Abin da ake fata lallai ne kafin fara SADUWA.
To a fara da kalmomin soyayya masu nuna
kauna da rahama a tsakanin juna,
kuma kada shi miji ya cika cikin sa da abinci kafin
lokacin.
Kuma lallai ne dukkan miji da matar su zamo
a cikin kamshin turare domin zai dada
taimaka masu wajen jin dadin kusantar juna.
Lallai ne maigida ya iya wasa da kuma sanin
wurare masu kashe jikin uwar gidansa yayin da yake
mata wasa da wadannan gabobin.
Tabbas irin wannan wasan da kuma
tattausan zance mai tada hankalinta zai dada
taimakawa miji yayin da zai kusanci iyalinsa,
Domin abinda ake bukata shine su kawo tare
domin haduwar MANIYYINSA da NATA alokaci daya,
Abu ne da yake kara so da kauna a
tsakaninsu kamar yada mai KURRATUL UYUNI
ya fada yace idan kuwa miji da mata basa
kawowa a lokaci daya wannan zai iya kawo
masu matsalar rashin da
muwa da juna da rashin jin dadin juna,
yace lallai ne miji ya ci gaba da wasa da
shafa matarsa lokaci mai tsawo har sai jikinta
ya fara sanyi idonta ya fara canjawa,
to sai
ya shigeta a lokacin kuma lallai ne yayi iya
kokarinsa wajen gamsar da ita ba wai burinsa shi
ya gamsar da kansa kawai ba yin
hakan zalunci ne,
yana daga cikin alamomin gamsuwarta mai
gida yaga
GUMIN GOSHINTA
ko kuma yaga ta LUMSHE IDONTATAKH BUDEWA,
ko kuma yaga ta
MANNE JIKINTA DA NASHI
ko kuma ta
DAINA MOTSI
ko kuma
SAMBATU MARAR MA.ANA
KADA KAMAN CE
Imamuzzar gani yace:
jima'i
yana da matukar tasiri a wurin namiji
ga kadan daga cikin amfaninsa:
1. Namijin da yake da mata kuma yake kusantar ta
tozai sami nutsuwa da kwanciyar
hankali domin ba zai dinga sha.awar aikata
zina ba.
2. Kuma jijiyoyinsa ba zasu yi rauni ba
3. Magudanansa ba zasu toshe ba.
Agaba zamuji matsalar da wanda baya saduwa da
iyalin sa zai iya fuskanta a
rayuwar shi
kada kudau ki abun da wata manufa, a.a
muna son a samu zaman lafiya atsakanin
ma.aurata da rage mutuwar aure

No comments