Wasa ce kawai

Share:
(tsorata) wayyo yaya! Menene haka? (ta ji bakin shi a bakin ta kau da kai) Um um ni yaya ban son irin wannan (ya rufe mata baki da bakin shi. Tana kokarin ture shi. Ya ci gaba da tsotse mata lebe yana hawaye. Ta yi shiru ta kyale shi. Sai da ya gaji ya sake ta. Ta ga idandunan shi cike da hawaye) wayyo yaya kuka kake yi. Yi hak’uri yi abun ka wallahi ba zan hana ka ba. In dai dun tsotse ba ki ne da runguma (ta rungume shi ta mika mishi bakin) yaya yi abun ka dun Allah ka daina kukan nan.
Bashir:
(kau da kai) A’a baby. Tunda abin ya zama haka! Har da min ihu kamar wanda zan miki fyade.
Minal:
Yi hak’uri yayana (matse shi jikinta. Burar shi ta harba) ai yanzu na yarda ka yi.
Bashir:
(matse ta) ina son ki kanwata (tsotse mata lebe. Ta yi shiru ya dago kai) baby kema ki min mana ai ya fi dadi (ta fara yi mishi. Duk hankalinsu ya tashi. Ta gama tsorata. Tana so ta sake shi tana tsoron ya yi kuka. Ta yi sa’a ya sake ta) Ina son ki baby na.
Minal:
Ni ma ina son ka yayana (murmushi ya bata rai) yaya menene kuma?
Bashir:
(juya baya) wai dun na zo mu yi zance a cikin gida ma shi ne kika wani sa wannan katon hijabin…Ku jira fitowar littafin(kura ido matsawa) Lafiya kalau kanwata. Wallahi! Wato fa dole ne in rikice. Kin gama cika ne da kamala baby. Kai kai ai dole in haukace a kan ki!
Minal:
Ya su Mummy (tsorata)
Bashir:
Baby ki bar zancen gaisuwar nan (matsawa). Wato kanwata son ki ya shiga raina. Ya rufe idandunana. Ya toshe kunnuwana. Allah ya miki kira me kyau. Dun Allah ki rike alkawarin soyayya. Ya kasance daga ni sai ke har abada (gyara zama). Baby (kallon ta) kin yi shiru.
Minal:
Yaya (sa kai kasa) ni ba wannan ne damuwata ba. Kai kullum soyayya amma ka ki bari su Mummy su sani. Gaskiya tsoro nake ji (kau da kai)
Bashir:
(rikicewa) Baby ni fa yayanki ne. Ko wani zai cutar da ke ni zan kare ki. Ki fidda wannan tunanin dun Allah.
Minal:
Ba wai ina nufin za ka cutar da ni ba ne. Na fi so dai ace sun san halin da muke ciki.
Bashir:
Wannan gaskiya ne. (tunani) Wato baby ban son gaggawa ne. Kin san fa hanzari aikin shedan ne. Na fi son in gama tsara komai. Kin ga saura shekara biyu ki gama makaranta. Ni kuma nan da ‘yan watanni zan je sabis. Kamin ki gama na samu aiki. Sai mu yi auren mu ba tare da mun dogara da wani ba. Ko ba haka ba?
Minal:
Wai ni kam yaya dun sun sani shi ne gaggawa (ya kara matsowa)
Bashir:
Ba haka nake nufi ba! Wato na fi son mu shirya komai ne ni da ke (kama hannunta). Baby (kallon ta a fuska. Tai shiru) wato in ina tare da ke ban iya kama kaina
Minal:
Yaya (kwace hannun ta) ni ban son irin wannan abinda kake yi!
Bashir:
Baby so ne ya kawo haka (kara matsawa). Kin san ba dun ina son ki Allah sa dai kar ki dawo da wuri. (Daga kai sama) Allah sa wannan ta yarda ko shashshafa ta ne in dan yi. Kai Allah ka shirye mu! Yarinya wai da na gan ta sai in rikice. Wai me ya sa ga ‘yanmata barkatai a makaranta amma duk ban damu da su ba sai wannan. Ina gama makaranta aure za a daura mana!
Minal:
(dauko hijabi) wannan dan iskan Allah ba don yayana ne ba da na mishi rashin mutunci. Ka ce kana so na na amince. To ba sai a yi soyayya kawai ba! Amma kai kenan sai ka taba jikina hankalinka zai kwanta. Ni ba wannan ba ma ya tafi ya bar ka ba tsarki. (Sa hijabi) kila in ina sa hijabin zai daina.
Bashir:
(kira) Baby! Yi hak’uri ki fito. Zo ki ga tsarabar da na kawo miki.
Minal:
Ka ji shi ko! (Amsa kira) yayana gani nan zuwa. Yanzu ya zan yi da shi. Dole fa sai ya taba ni. Kuma ni gaskiya ban son tabe-tabehh nan. Da ya taba ni zai tada kayar baya a sha’awa. Yau kwana zan yi ina tuna abinda ya min. Anya soyayyar nan za ta yiwu kenan! (ta fita)
Bashir:
(hango ta) Kai! Babyn nawa ce ta kara kyau haka! (gyara zama) Allah bar mu tare kanwata (kura mata ido, murmushi. Ta sa kai kasa tana murmushi). Baby (ya mike tsaye ya zauna) gaskiya hijabin ya burge ni (ta zauna can nesa da shi) ‘yanmata adon gari!
Minal:
Yayana ina kwana (dago kai, murmushi kasa-kasa)
Bashir:Muna falon Alhaji Salim. Ga Hajiya nan ta fito daga falo ta nufi hanyar waje. Bashir ne ya ke shigowa)
Bashir:
Salamun alaikum.
Hajiya:
Wa alaikum salam. (murna) Toh yau su Bashir ne a gidan namu! Barka barka da zuwa. Ya su Hajiya?
Bashir:
Sunan nan lafiya. Sun ce wai a gaishe ku.
Hajiya
Hajiya kenan (Minal ta fito daga daki cikin irin dinkin nan na Allah tsine). Wato ita ba ta ziyara shi ne ta fara koya maka irin halin nata ko? (Minal ta hango Bashir. Ta ci burki ta koma daki da gudu. Hankalin Bashir ya je kan ta) Bashir! Kalau kuwa?
Bashir:
Lafiya kalau wallahi ( ya dan yi shiru) Mummy wai ina Minal?
Hajiya:
(Murmushi) ana can ana kwalliya (kira) Minal!
Minal:
(Ta na gaban madubi juya baya) Na’am! Mummy na kusa gamawa (juya baya) gaskiya kayan nan sun min kyau. Ashe haka kawata ta iya dinki! (ta juya) wallahi dinkin nan ya yi.
Hajiya:
Ka ji ta can (kallon gefe) daman zan fita ne gwanda da Allah ya kawo ka. Sai ku sha hira kamin in dawo (mikewa tsaye, kira) Minal! Ga yayanki nan ya zo sai na dawo.
Bashir:
Mummy a dawo lafiya (sa kai kasa kallo da gefen ido)
Hajiya:
Amin sai na dawo. (Kira) ki kawo ma yayanki ruwa! (ta fital
Bashir:

1 comment:

  1. https://mynovels.com.ng/hausa-novels-documents-download-whatsapp/

    ReplyDelete